Ko Siriya ta kusa mallakar makamin nukiliya?

Ko Siriya ta kusa mallakar makamin nukiliya?
View on original source
Category: Politics
Share
Archive
Like
Shugaban Hukumar Kula da Makamashin Nukiliya ta Majalisar Dinkin Duniya IAEA Rafael Grossi ya sanar da cewa, sun gano wata cibiyar sarrafa makamin nukiliya da aka kusa kammalawa a asirce a Siriya. Shugaban Hukumar Kula da Makamashin Nukiliya ta Majalisar Dinkin Duniya IAEA Rafael Grossi ya ce, za a iya sarrafa sinadaran da za a yi amfani da su wajen kera makamin nukiliya a cibiyar da suka gano. Wakilan hukumar sun ziyarci cibiyoyi biyu a Siriyanda suka hadar da daya a birnin Deir Ezzor dayar kuma a wani wuri da ba a bayyana ba da mahukuntan Siriyan na yanzu suka sanar musu.

(0)Comments

 

A note on cookies

Newshunt uses essential cookies to keep you signed in and to remember your language and country, so the site works the way you expect. With your permission, we'd also like to use analytics cookies to understand how people use Newshunt and improve it over time.

Accepting only affects analytics. To learn more, view our Privacy Policy or Terms & Conditions.