An koma makarantu a Kamaru cikin fargabar matsalar tsaro

An koma makarantu a Kamaru cikin fargabar matsalar tsaro
View on original source
Category: Blend
Share
Archive
Like
To sai dai a wannan karo an koma karatun ne a cikin yanayi da malamai, ɗalibai da kuma iyaye ke nuna fargaba sanadiyyar matsaloli na tsaro musamman a yankunan da ke fama da ƴan aware da kuma wasu sassa da ke yankin Arewa mai Nisa. Ku latsa alamar sauti domin sauraren cikakken rahoton Lourwanou Shehu Ousman daga birnin Garoua. LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye. Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

(0)Comments

 

A note on cookies

Newshunt uses essential cookies to keep you signed in and to remember your language and country, so the site works the way you expect. With your permission, we'd also like to use analytics cookies to understand how people use Newshunt and improve it over time.

Accepting only affects analytics. To learn more, view our Privacy Policy or Terms & Conditions.